Monday, September 20, 2010

Shugaban Gizago na Kano, Nura Adamu Ahmed ke karbar kyauta a madadin uban kungiya na kasa, Dr. Yusu Adamu a taron Kano

1 comment:

  1. Daga hagu Nura Adamu Ahmad ne ya ke karban kyautan Dr. Yusuf Adamu na BUK daga hannun Bashir Yahuza Malumfashi (GIZAGO), daya daga cikin iyayen kungiya. A tsakiya kuma shugaban kungiya ne Muntaka A/Hadi Dabo

    ReplyDelete