Thursday, October 21, 2010

Daya daga cikin masu jawabi a taron Kaduna

1 comment:

  1. Nan shugaban sashen harsunan Najeriya (HOD Hausa) ne da ke Jami`ar Ahmadu Bello Zariya ya ke gabatar da jawabi kan yaduwar harshen hausa a duniya. Ya wakilci Farfesa Dalhatu Muhammad ne wanda bai samu zuwa ba saboda rashin lafiya.

    ReplyDelete