Friday, August 27, 2010

Manyan malamanmu ma sun albarkaci tarukanmu. Nan Sheikh Tukur Al-Mannar ne a taron Kaduna.

2 comments:

  1. Assalamu alaikum. Allah Ya saka wa Malam Muhammad Tukur Adam Al-manar da alkhairi na cika alkawari da ya yi na gabatar da nasiha kan muhimmancin sada zumunci a musulunci kamar yadda hoto ya nuna, gani ya kori ji. Idris Ibrahim Kubau, jagoran taron kuma mataimakin magatakarda na kasa.

    ReplyDelete
  2. To amin dai, Mallam Idris.
    YM Rigasa.

    ReplyDelete