Tuesday, August 24, 2010

Hajiya Gambo Mamman Gusau na tattaunawa da 'yan jaridu a taron Gizago na kasa da aka yi a garin Kaduna a watan Afrilun 2010.

1 comment:

  1. Hajiya gambo kenan, mataimakiyar shugabar mata na kasa ke tattaunawa da yan jaridu a taron kasa karo na biyu da akayi a kaduna garin gwamna ranar 24-4-2010.

    ReplyDelete