GIZAGAWAN ZUMUNCI
Friday, August 27, 2010
Daya daga cikin iyayen Kungiyar Gizago na Kasa, Ado Saleh Kankia ya albarkaci taron Gizagon a Kaduna.
Shugaban Kungiyar Muryar Talaka na Kasa, Bagizage Zaidu Bala tare da Shugaban kungiyar reshen Jihar Kano, Bagizage Yasir Ramadan Gwale a lokacin taron Gizago a Kaduna cikin watan Afrilun 2010.
Zaidu Bala da Yasir Ramadan Gwale
Tsohon Shugaban Gizago na Jihar Kaduna, Idris Ibrahim Kubau yana gabatar da na shi jawabin lokacin taron Kano.
Nan kuma Sheikh Aminu Daurawa ne a taron Kano
Manyan malamanmu ma sun albarkaci tarukanmu. Nan Sheikh Tukur Al-Mannar ne a taron Kaduna.
YM Rigasa tare da Ado Ahmad Gidan Dabino a Birnin Dabo
Dr. Bala Muhammad ya daidaita sahun Gizagawa a Birnin Dabo
Mata adon gari, su ma ba a bar su a baya ba a taron Gizago da ya gudana a Kano Birnin Dabo
Kaka-Tsara-Kaka: Ga Gizago, ga Dodo sun game a lokacin taron Kano
Ibrahim Mai Hoto, Abubakar Abdurrahman, YM Rigasa, Bashir Yahuza da kuma wani Bagizagen a lokacin taron Gizago na Kano.
Bello BG Gidan Madi da YM Rigasa lokacin taron Kaduna a watan Afrilun 2010
Shugaban Gizago na Kasa, Muntaka Abdulhadi Dabo
Jamila Complete Sokoto tana tattaunawa da 'yan jaridu a lokacin taron Gizago na kasa da aka yi a garin Kaduna a watan Afrilun 2010.
Tuesday, August 24, 2010
Hajiya Gambo Mamman Gusau na tattaunawa da 'yan jaridu a taron Gizago na kasa da aka yi a garin Kaduna a watan Afrilun 2010.
Hajiya A'isha Tarauni na tattaunawa da 'yan jaridu a taron Gizago na kasa da aka yi a garin Kaduna a watan Afrilun 2010.
YM Rigasa na tattaunawa da 'yan jaridu a lokacin taron Gizago na kasa da aka yi a garin Kaduna a watan Afrilun 2010.
Mallam Bashir Yahuza Malumfashi, Jigo, Jagora kuma Makirkirin Kungiyar Gizago.
Sakataren Kudi Na Kasa na Kungiyar Gizago, Yakubu Muhammad Rigasa tare da Shugaban Gizago Na Jihar Kaduna, Mallam Zakariyya Mai Gwanjo
Newer Posts
Home
Subscribe to:
Posts (Atom)