Nan shugaban sashen harsunan Najeriya (HOD Hausa) ne da ke Jami`ar Ahmadu Bello Zariya ya ke gabatar da jawabi kan yaduwar harshen hausa a duniya. Ya wakilci Farfesa Dalhatu Muhammad ne wanda bai samu zuwa ba saboda rashin lafiya.

ReplyDelete